Kannywood
Bidiyo : A Yayin Da Rahama Sadau Ke Kira Ga Talakawa A lokacin Mustapha Nabraska ke Hannunka Mai Sanda Ga Gwamnatin Kano
Wannan shine bidiyon da rahama sadau ke kira ga talakawa amma shi kuma jarumi Mustapha Nabraska ke hannunka mai sanda ga gwamnatin da kano wanda sai mai hankali zai gane.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com