Kannywood
Bidiyo: Maryam Booth Ta baiwa Mr 442 Mawakin Da Yayi Mata wakar Zindir ₦500,000
To fa a yau mun samu bidiyon da tashar Youtube mai suna Taskar Gida.
Cewa jaruma Maryam booth ta bashi zunzurutun kudi dubu dari biyar kyauta ga mawakin da yayi mata wakar Zindir akan bidiyon tsiraici da ya fita.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Wane saurayin maryam both mr442