Kannywood

Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Ayyatullahi Tage Da Ali Artwork Akan A zango Da Ummi Rahab

Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Ayyatullahi Tage Da Ali Artwork Akan A zango Da Ummi Rahab
Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Ayyatullahi Tage Da Ali Artwork Akan A zango Da Ummi Rahab
Hoto :Instagram

Yan kwanakin nan akan rigirma mai gida da yarinyarsa ta jawo cece kuce wanda wanda ali artwork madagwal ya shiga wannan rigimar wanda wasu na ganin bai dace ya sanya kansa a ciki ba inda wasu ke nuna cewa yana da kyau ya shiga domin yasan komai a cikin harkat wanda shima yayi zama yaron adam a zango a baya kafin ya barsu.
Ga asalin abinda shi Ayyatullahi Tage yayi fustin a cikin hoto wanda yayi rubutu a kasa hoton kuma duk zaku gani.Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Ayyatullahi Tage Da Ali Artwork Akan A zango Da Ummi Rahab
To shine tsakanin shahararun masu wasan barkwanci Ayyatullahi tage da ali artwork madagwal inda abun ya kai har cewa shi madagwal zai iya sanya a kama shi saboda ya kama sunansa a cikin wani fustin da yayi amma tunda yana abokinsa ya yafe masa.
Ga abinda shi ali artwork ke cewa
“@ayatullahi_tage Allah Sarki dan uwa rashin sani yafi dare duhu kai ma Allah ya ganar da kai gaskiya kai ma ka bita badan kai masoyina bane da zan sa a kamaka ne saboda ka kama sunana Amma ba komai na ya fe maka dan uwa”
Wanda shi kuma Tage ya furta cewa aje hutun lokacin na abota yayi duk yadda zaiyi a kama shi idan zai iya…
Dan Darajar Annabi Muhammad S A W Kayi Iya Kokarinka a Kaina Dan Manzan Allah Muje Hutun Abotarmu Zuwa Lokacin Da Zaka Dauki Mataki Dan Annabin Rahama Na Yafe Maka Komai zakayi kayi Iya Yadda Zaka Iya Amma Inbakasa Ankamani Ba To Tsoro Kakeji Kuma Muna Jira Muji Kace Azo Ayimusu Sulhu. Ka Gane Mai Magana Nine AYATULLAHI TAGE GOOGLE PRESIDENT MALAM ALI @aliartwork”Rigima Ta Ɓarke Tsakanin Ayyatullahi Tage Da Ali Artwork Akan A zango Da Ummi Rahab

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button