Addini
Bidiyo : Malamin nan Mara Tsoro || Ya Turawa Elrufai Zazzafan Sako Akan Kama Sheikh Bello Yabo
Advertisment
Wannan wani bidiyo da Sheikh Abdulsalam Yayi zuwa ga gwamna El-Rufai akan kama malamin addini da yayi wato sheikh Bello Aliyu Yabo Sokoto.
Wanda a cikin wannan martanin nasa zaku kalamai masu hikima a ciki.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com