Addini
Bidiyo : Kalli Bidiyon Yadda Aka Tarbi Sheikh Bello Yabo Gidansa A Sokoto
Masha’Allah! Ash-Sheikh Bello Yabo ya isa garin Sokoto Lafiya. Allah mun gode maka! Allah mun gode maka!!
MASHA’ALLAHU LA’QUWWATA ILLA BILLAH.
..
Malami wakilin Allah a doron ‘kasa. Fitowar mu kenan daga police force headquarter Kaduna.

Allah ya kubutar da Ash-Sheikh Bello Yabo Sokoto. Allah mun gode maka.
..
Mallam ya fito cikin aminci kuma yana mika godiyar shi ga dukkannin musulman duniya dangane da adduo’in da aka dunga yi mishi.

Ga bidiyo nan zaku iya Downloading ko kallo kai tsaye.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com