Labarai
Bidiyo : Allah Ya Debewa Uwar Tsunstu Albarka ~ Sheikh Bello Yabo
Advertisment
Tsugu ne bata kare ba Sheikh bello Yabo yana waya cikin raha da habaici yace Allah ya debewa uwar dan tsuntsu albarka.
Wanda ita dai wannan magana bai fadi suna ba ,ko kiran wane tsuntsu yake nufi ba.amma hausawa kance kowa yayi zagi a kasuwa.
Amma dai cikin raha da dariya ya furta wannan kalma.
Ga link nan kuyi Downloading.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com