Labarai
Yaudai Bara Mufitar Da Gaskiyar Zance, Sheikh Dr Isah Ali Pantami Siyasar Ko Malunta ? – Dr Sheriff Almuhajir
Advertisment
Daga Muh’d indianprince
Bari mu yi filla-filla da zancen Sheikh Pantami
Farko dai ni bana zagin kowa bana cin mutumcin shi, sai dai in bayyana abunda na fahimta ko in yi tambaya akan abunda ban gane ba. Ko da Fantami malamin ku ne, to ni fa Minister na ne, Kuma Ina da hakki in bayyana rashin gaskiya idan yayi kamar yadda ku ke bayyanawa idan Abba Kyari, Sadiya, da kowane Dan siyasa.

Pantamai ne yace:
1- Pantamai ne yace: Gomnatin Najeriya ta cire kudade ma su yawa domin tallafi ga talakawa a wannan zamani na lockdown da hana yawo?
Nace: Wannan gaskiya ce kuma ba a bakin shi muka fara ji ba.
1- Pantamai ne yace: Gomnatin Najeriya ta cire kudade ma su yawa domin tallafi ga talakawa a wannan zamani na lockdown da hana yawo?
Nace: Wannan gaskiya ce kuma ba a bakin shi muka fara ji ba.
2- Pantamai ne yace: Cikin hanyoyin da muke amfani da su wajen gane talakawa shine ta hanyar Sim registration?
Nace: Wannan ba daidai ba ne, domin a Najeriya akwai akalla mutum miliyan 200, kuma shi pantami a bayanan shi da yayi ga yan jaridu ranar 6 February 2020 ya bayyana cewa mutum miliyan 85 suke amfani da layi mai register, wato sauran mutum miliyan 115 ba su da registerv ba haka ba????
To idan hakane shin wadanda ba su da register cikin wanne category na mutane suke, talakawa ko mawadata? Shin su ba su bukatar taimakon? Ai daga jin wannan ka san an shiga wani layi na daban.
Waye aka taba baiwa wani tallafi ta hanyar Sim registration a Najeriya zuwa yanzu? Idan wani ne ya mun registration kuma ya zaa yi kenan, shi za’a baiwa hakki na, Ko yaya za’a yi a gano ni?
Wannan ba daidai ba ne
Wannan ba daidai ba ne
3- Pantamai ne yace: suna gano karfin tattalin arzikin yan kasa ta hanyar kudin kati da suke saye…
Nace: Shin wanne model ne wannan da duk duniya bata San da shi ba, ta yadda za’a gano talauci ta hanyar katin waya?
Nace: Shin wanne model ne wannan da duk duniya bata San da shi ba, ta yadda za’a gano talauci ta hanyar katin waya?
Yanzu haka ina da layuka biyu daya ina saka ma shi kusan 20k duk wata, daya kuwa kawai hotspot nake ba shi, yanzu sai a turo mun kudi da sunan tallafin talakawa ta wanda bana sanyawa kati kenan?
4- Pantamai ne yace: suna tura kayan abinci zuwa ga gidan wadanda aka gano basa saka kati….????
Nace: Dan Allah waye aka taba bashi abinci ko aka baiwa makocin shi ko wanne a garin su abinci ta hanyar katin wayar shi? Duk Wanda ya san an yi hakan bai fada ba ya cutar da mu. N
dai wannan magana ta ban dariya sosai.
5- Pantamai ne yace: “This is one of the most effective ways” wato wannan daya ce daga cikin hanyoyin da suka fi gamsarwa wajen raba tallafi
Nace: Idan muka ce “effective ways” muna nufin hanyar da aka gwada kuma aka tabbatar ta yi aiki a wasu wurare shi ya sa su ma suka yi kenan? Kuma ga Sar da waye; gomnati, talaka, Ko su yan siyasa ma su raba kudaden?

A ina aka gwada wannan tsarin har ya ga Sar tsakanin America, Italy, France ko Saudi Arabia? Wanne research aka yi akan hakan ya tabbatar da cewa is effective? kai ko a Najeriyar a wani gari ko kauye aka yi? Ko dai kawai abunda Pantami ya gamsu da shi shikenan ya zama effective?
Gaskiyar magana Mallaminnan ya bada gudunmawa wajen yaudarar yan Najeriya, saboda cikin Kashi biyar na abunda ya fada 4 ba gaskiya ba ne. Saboda haka zantukan ku na zage-zage ba su dame ni ba, kawai ya daina zuwa da zantuka na yaudara irin ta siyasa, ya rike girman shi tunda ana girmama shi.
Ashe dagaske kowacce kanwa ja ce kenan?
Gaskiyar magana Ina baiwa Ustaz Kuma Minister shawara da ya zabi daya; in ma ya tsaya a Mallam mu rika bin shi muna Akramakallah, Ko ya bar waazin ya shigo cikin mu zalla mu yi ta siyasa. Saboda mu ragargaje shi idan ya zo mana da irin wannan rainin hankali.
Ka duba mutumin da a tarihin shi babu Malamin da ya kai shi Kuka da zubda hawaye idan an cuci talaka, Amma shine zai fito yanzu yana gandara karya Don ya kare macutan talakawa?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com