Hausa Musics
VIDEO + AUDIO : Garzali Miko – “Kauna” Latest 2020 song
Advertisment
Albishirinku yan uwa ma’abota sauraren wakoki a yau fasihin mawakin nan Garzali Miko wanda yayi muku Wakar Fatima.
A yau yazo muku da sabuwa wakar sa mai suna “Kauna” wanda zakuji dadin sauraren wannan waka.
Wanda mun kawo muku Youtube wakar kai tsaye daga shafin Youtube wanda kuma audio zaku iya saukar da ita a wayoyinku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com