Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Tushe [Official Audio]

Advertisment

A koda yaushe burinmu shine mu nishadantar da ku saboda haka ne munka zo muku da wakar fasihin mawakin nan Abdul D one mai suna “Tushe” wanda ita dai wannan wakar ta soyayya ce.

Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-



>> Allah babban sarki mai saka soyayya ta zauna babu jayaya ta kama zuciya

>> Soyayya akwai na hanin karya

>> Soyayya  akwai kunya, so tushen zama lafiya.


>> Soyayya na da yawa amma karki manta da ni.

>>  Zan bada labari shigarki Jiki kinyi tasiri kince duk wani inkari.

>> Kowa da abinda yayi masa, wani ya sha zuma wani sigari, nike kike burgeni.


Bari kar na kara samuku dadin haka.


Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button