Addini

AUDIO : Wallahi Wallahi Ibrahim Shehu Ibrahim Yafi Annabi Daraja A zuciyan Duk Yan Faidah – Dr Ahmad BUK

Advertisment

Babban malami kuma shehin malami Dr Ahamd Ibrahim buk yayi bayyani gamsashe akan wannan maganar tasa.

Wanda yana da kyau kafin ka yanke masa hukuncin ka saurari wannan Audio Domin jin hujjojinsa.

Dan Allah ba fada ba zagi, ga lin nan mun kawo muku domin saukar da wannan Audio wato murya maganar wannan malami.

Domin masu Bukatar saurare kai tsaye

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button