Jaruma Adduni Ade Ta Shahara A duniya Sai Kuma Gashi ta Koma Addinin Islama…
Daga M Inuwa MH
Sai Gori Suke mata don kawai ta Zama musulma
Lallai Hankalina yakai Kan abinda yake faruwa Kan Batun komawar jaruma Adduni Ade addinin Islama Bayan da wani abokina a wannan kafa ya turamin bayanin ta,
Ita Babbar jaruma ce a masana’antar shirya Fina Finai ta Nollywood Dake kudancin Nageriya gori sukeyi Mata bayan ta bar addinin kirista cewa yanzu data koma addinin Islama Babu Wata Daraja da Daukaka da zata samu daga Hausawa Yan arewa,
Gaji mashirmanta sun Dauka addinin Islama na Hausawa ne Yan arewa kadai, hakika wannan jaruma ta Burgeni kwarai da gaske a Lokacin dana karanta maganganunta masu cike da tauhidin Islama Wanda ta rubuta a shafinta na Instagram da turanci Tayi rubutun amma ga fassarar abinda ta rubuta da hausa tace…
A rayuwata Ina jin karin farin ciki da cikar buri bayan da na koma addinin Islama Jarumar tace Ni Musulma ce. An haife ni a gidan addinin Musulunci sannan an rene ni a kan tafarkin Islama.
Idan kuna sonma ku sani to B2 na samu a jarrabawata taWAEC,
Mahaifina Musulmi ne wanda ke ba yaransa damar zabar duk addinin da suke so imma na Kirista ko Islama
Mahaifiyata Kirista ce, koda dai bata aiki da addinin na kiristancin Kishiyar mahaifiyata ma Kirista ce yan uwana mata suma Kiristoci ne
Yan uwana maza su kuma sun kasance Musulmai,
jarumar Adunni ta bayyana cewa a wani mataki da ta kai a rayuwarta sai da ta koma addininin Krista inda ta ke bauta a majami’o’in MFM, RCCG, CLAM, CAC, da sauran cocina dai HAR’ILA yau Ta bayyana cewa Amma dukda Ina zuwa coci a Lokacin addinin Islama bai bar jikina ba.
Adduni ta ce tsawon wasu shekaru tana damuwa a kan abun da mutane za su ce idan ta koma Musulunci Sai dai kuma a watan Disamba na 2016, sai ta koma addinin Islama din Ta ce: “Bayan kimanin shekaru 4, a ranar 31 ga watan Disamba 2016, sai na yanke shawarar tafiyar da rayuwata yadda nake so.
Na dawo addinin Islama. Na ji muradina ya cika Amma ba kowa ya sani ba Amma Dana dawo Na fi jin farin ciki. Sai na fara ganin karin falala da haske Dana dawo Islama
Yanzu Haka Babban dan Dana haifa Musulmi ne, yana sallah da azumi Kamar ko wanne musilmi, Batu kuma Kan yanayin shigatar, jarumar ta bayyana cewa tana da ikon sanya irin tufafin da ta ga dama saboda addinin Islama na aiki da zuciyar mutum ne,
Haka dai jaruma da dunga bayanai kala kala Kan soyayarta da islama da Kuma yadda take da alaka da islama tun Farkon rayuwarta dalilin dayasa nayi rubutun Naga yadda yan Uwa abokan Zama na wannan kasa Mabiya addinin Christianity suke ta mata gori tare zage zage kala kala da Cewa lallai hausawa Basu da kishin addinin Islama balantana Kuma ace sun nuna Kulawarsu ga Wanda ya Shiga addinin nasu hakan bemun dadiba amatsina na musilmi kuma Dan yankin arewacin Nageriya yanzu dai Adduni Ade ta bayyana Musluncinta a fili Idon duniya muma Dole mu nuna Mata soyayya a matsayint na ‘yar uwarmu ta addini Daya na Islam..
Zanso a matsayinka na musilmi Mai kishin addinin Islama Kayi share tare da Sanya Mata albarka gami da furta kalmomin karfafa zuciyarta hakika Idan taga ‘yan arewa na kokarin kula da ita ta Hanyar Sanya Mata albarka tare dayi Mata barka da Shiga addinin Islama hakan zaisata farinciki Kai kuma Zaka samu ladan hakan a wajen allah…
Nagode naku: Mohammed inuwa Hamisu (M Inuwa MH)Jaruma Adduni Ade Ta Shahara A duniya Sai Kuma Gashi ta Koma Addinin Islama…

Zanso a matsayinka na musilmi Mai kishin addinin Islama Kayi share tare da Sanya Mata albarka gami da furta kalmomin karfafa zuciyarta hakika Idan taga ‘yan arewa na kokarin kula da ita ta Hanyar Sanya Mata albarka tare dayi Mata barka da Shiga addinin
Islama hakan zaisata farinciki Kai kuma Zaka samu ladan hakan a wajen allah…

Nagode naku: Mohammed inuwa Hamisu (M Inuwa MH)