Kungiyoyin Kafurai Sun Fara Haushi Akan Kama Mubarak Bala Mai Ɓatanci Ga Manzon Allah (S.A.W) (Hoto)
Bayan samun tabbacin kama kafuri Mubarak Bala, tuni dai kungiyoyin kafurai suka fara kira da a saki ‘dan uwansu
Sunce Mubarak Bala wai yana da ‘yancin yin ra’ayi da kafurcinsa matsayinsa na ‘dan Nigeria, eh tabbas hakane, amma dokar kasa ba ta bawa wani damar yaci mutuncin addinin wani ba, da zaiyi kafurcinsa bai taba addinin mu ba babu ruwanmu da shi
Mubarak Bala yaci mutuncin addinin Musulunci, ya zagi Allah da ManzonSa a bayyane, ga shaida can a timeline dinsa, ya aikata laifin da dole sai an zartar masa da hukunci ko da sama da kasa zata hade ne wallahi wallahi
‘Yan uwa Musulmai kamar yadda kafurai suka fara kira, ya kamata kowani musulmi ya fara kira don a tabbatar an zartarwa wannan kafuri hukunci, idan ba’ayi hukunci ba hakan zai kai ga daukar doka a hannu
Yaa Allah Ka nuna mana karshen Mubarak Bala yana wulakantacce Amin