Kannywood
Yayan Tsohon Mijin Momee Gombe Yafadi Gaskiyar zargin Da’ake Musu Da Hamisu Breaker
Advertisment
Wannan wani hira ce dan ankayi da yayan adamu fasaha wanda shine tsohon mijin momee Gombe wanda yanzu haka auren ya mutu.
Da ake zargin Hamisu Breaker ne ya wure mata kunnuwa har auren ya mutum shine wannan tashar Brother Tv a Youtube sunka kawo hirar da ankayi da yayan tsohon mijinta.
Ga shi nan sai ku saurara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
[email protected]
[email protected]