Kannywood
Karanta Martani mai zafi Da Amina Amal Tayiwa wani Da Yayi mata Magana marar Dadi!!! (Kalli Hoton da Ya Jawo wannan cece kuce)
Advertisment
Wannan wani posting ne da jaruma amina amal tayi na wannan hotonta a shafinta na instagram wanda wani daga cikin wani mabiyanta yayi magana magana wanda.
Yasa itama tayi masa Martani mai zafi wanda hakan ya nuna cewa bataji dadin maganarta.
Wanda shine munka kawo muku screen shot Wanda zaku karanta martanin kowa ne daga ciki.
Wanda sanin kanku ne shafin Hausaloaded yana kawo muku labari ingantattu da kuma hujja.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com






