Hausa Musics
MUSIC : Ahmad Shanawa – Ki Yafe Ni 2020 song
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda Ahamd shanawa wanda anka fi sani da babban chakwai yayi mai suna ” Ki Yafe Ni”.
Wannan wakar zatayi matuƙar tasiri a wajen masoya duba da irin kalamai da yayi amfani da su wajen neman afuwa idan kayi mata laifi.
Ka zalika da jin irin martanin da tayi masa irin na masoya da nuna itama yayi mata afuwa irin matakin da ta dauka a kanshi.
Download, enjoy and share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com