Hausa Musics
MUSIC : Muhd Melery -‘ HuBBi ‘ Latest 2020 song
Albishirinku yan uwana ma’abota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sabuwa wakar Melery mai suna ‘ “Hubbi” , kalma hubbi kalma ce wanda duk wanda yayi kaurin suna a fagen Soyayya yasa hubbi.
Kai har wanda bai yi kauri cikin Wannan al’amari ba yasan HuBBi.
Akwai kalman Soyayya a cikin wannan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com