Hausa Musics
AUDIO + VIDEO: Garzali Miko – Mai Sona ft Rakiya Musa
Mawakin soyayyar nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar Wakarshi da Bidiyo mai suna “Mai Sona”.
Yayi video din wannan waka “Mai Sona” tareda jaruma mai suna Rakiya Moussa Poussi.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Mai Sona” daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.