Kannywood
VIDEO :Kallo Bidiyo Daga Karshe Malamin Nan Marar Tsoro Yayi Martani Me Zafin Akan Bidiyon Tsaraicin Maryam Booth
To fa Shima malamin marar tsoro wanda yayi tsokaci akan abinda adam a zango yayi kwanakin bayya na yana bukatar mata masu shekaru kasa da sha takwas.
Shine yayi maratani akan wannan bidiyon Tsiraici da jaruma maryam booth ya ke yawo a kafaffen sada zumunta.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




