Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Fati washa A kasar Waje ,Wajen Shakatawa
Fati Abdullahi wadda anka fi sani da fati washa a kasar waje,wajen yawon bude ido.
Wanda daman kunsan itama wannan jaruma ba’a barta a baya ba wajen zuwa shakatawa a kasar waje.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.














