Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style
Advertisment
Jaruma Rahama Sadau tayi sababbin hotunan wanda sunka haskaka shafinta na instagram wanda kuma wannan wani ne na dunki wanda nasan ‘ya’yan gata da masu dunki.
Wanda nasan teloli zasu amfana da wannan hotunan wajen sana’ar su domin dunkin atamfa ne amma ya amsa sunsansa sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com