Hausa Musics
AUDIO : Sabuwar wakar COVID 19 Ft Maryam Yahaya | Ado Gwanja | Ali Nuhu | Abubakar Sani | Auta Waziri
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda jaruman kannywood da mawaka nayi akan wannan cutar numfashi wanda akafi sani da cutar Coronavirus Covid 19.
Wanda munka kawo muku audio da video domin saurare da kuma kallo domin ganin wannan fadakarwar.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




