Hausa Musics
AUDIO + VIDEO : Garzali Miko ~ Jani Muje
Mawakin soyayyar nan wanda ya shahara gurin hawan wakokin Soyayya a faifan bidiyo wato Garzali Miko ya saki sabuwar Wakarshi da Bidiyo mai suna “Jani Muje”.
Yayi video din wannan waka tareda jaruma yar kwalisa Maryam KK.
Kalli faifan bidiyon wannan waka mai suna “Jani Muje” daga kasa ko kuma ka danna Download domin sauke Audio din wakar a cikin wayarka.