Uncategorized
Bidiyo : Kalli Bidiyon Adam A Zango Yayi Martani Mai Zafi Kan Masu Zagin Jaruma Empire
Jarumi adam a zango ya fito yana cewa shi duk Wanda yayi masa bakar magana ko akasin hakan bazai sake magana ba sai dai mutane suyi masa martani.
Amma akan wannan jaruma shine ya fito yayiwa masu zagin jaruma empire fada.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com