Uncategorized
Bidiyo : bidiyon Chashewar Bukin Hadimin Shugaban ƙasa Bashir Ahmed kenan
A yau ne ake bikin hadimin buhari mai taimaka masa a fagen shafukan sada zumunta.
Bashir Ahmad ya samu wannan matsayi tun shekarar 2015 har zuwa yanzu shine a bisa wannan kujera.
A gobe za’a daura aurensa da matarsa a garin katsina.
Ga bidiyon wajen kamun nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com