Kannywood
Hotunan Jaruma Hadiza Gabon A Lokacin Da Take Yarinya
Advertisment
Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood Hadiza Aliyu wacce aka fi sani da suna Hadiza Gabon ta wallafa wasu hotuna na yarintar ta a shafin instagram dinta.
Duba da yadda surar ta take tun a can da, zai kara tabbatar maka da cewar jarumar dama tana da kyawun ta tun asali.
Duba hotunan a nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com









