Kannywood
Kalli Kyawawan Hotunan Jaruma Aisha Humairah A kasar Dubai Wajen Shakatawa
Jaruma A’ishah Humairah a wajen Shakatawa a kasar dubai wanda ita dai wannan kasar tana da dibin tarihi da wajen hutuwa da shakatawa kala kala.
Manya manyan mutane masu hannu da shuni na zuwa wajen hutawa a can.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com