Kannywood
Shi Kunsan Hafizan Qur’ani Nawa ne Kaf A ne Kannywood ?
Advertisment
A yau shafin Hausaloaded blog ya kawo muku wani labari da munka samu daga shafin Youtube channel mai suna adongaritv wanda sunkayi mana bincike hafizan al-qur’ani mai girma a masana’antar kannywood gasu nan kamar haka
1. Nazir M Ahmad (Sarkin waka)
2. Bello Muhammad bello (BMB)
3 Mal Aminu Saira
4.Nura Hussaini
5 Misbahu M Ahmad
6 Sabir Abdul
Ku kasance damu a koda yaushe domin kawo muku labarai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com