Uncategorized

Yanzu-yanzu: Buhari aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa

Advertisment

Labarin da ke shigowa daga majalisar dattawa da duminsa na nuna cewa shugaba Buhari ya aika sunayen ministoci 43 majalisar dattawa domin tantancesu kafin tabbatar da su.

Abia – Chkuwuw Ogar

Adamawa – Muhammad Bello

Akwa Ibom – Godswill Akbapio

Anambara – Chris Ngige

Anambra – Sharon Ikeazu

Bauchi – Adamu Adamu

Bauchi – Maryam Katagum

Bayelsa- Temipre Sylva

Benue – George Akume

Borno – Mustapha Shehuri

Cross Ribas – Agba

Delta – Festus Keyamo SAN

Ebonyi – Dr Ogbnayya Onu

Edo – Osagie

Edo – Clement IK

Ondo – Otunba Richard Adeniyi

Enugu – Geofreey Onyeama

Gombe – Isah Ali Pantami

Imo – Emeke Nwajuba

Jigawa – Suleiman Adamu

Kaduna – Zainab Shamsuna

Kaduna – Muhammad Mahmud

Kano – Sabo Nanono

Kano- Bashir Salihi

Katsina – Hadi Sirika

Kebbi- Abubakar Malami

Kogi- Ahmad Tijjani

Kwara- Lai Mohammad

Kwara- Gbemisola Saraki

Lagos- Babtunde Fashola

Lagos- Olorunnibe Mamora

Niger- Dada

Ogun- Lekan adebiti

Ondo- Alasodura Tayo

Osun- Rauf Aregbesola

Oyo- Sunday Dare

Plateau- Paulen Tallen

Rivers- Rotimi Amaechi

Sokoto – Maigari Dingyadi

Taraba – Saleh Mamman

Yobe – Abubakar A ALiyu

Zamafara – Sadiya Umar Faruk

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button