Addini
VIDEO : Matsayin Ranar Arfah A Musulunci – Dr Jabir Sani Maihula


Advertisment
Wannan wani takaitacen bidiyo ne da sheikh dr jabir sani maihula sokoto yayi akan wunin ranar Arfah.
Falalalarsa da kuma dinbin alkhairi da ke cikinsa wanda zaku saurara daga bakin shehin malamin.
https://youtu.be/fmCP6GiQwkU




