Kannywood
Tsegumi : Ali Nuhu Zai Zama Ministan Wasanni Da Matasa A Gwamnatin Buhari?
Advertisment
Ana ta yada jita-jitar cewa wasu daga cikin gwamnonin arewa sun bayyana goyon bayan su ga Ali Nuhu domin ya zama ministan matasa da wasanni a gwamnatin Buhari zango na biyu.
Ko kun goyi bayan hakan?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com