Uncategorized

Kiwon Lafiya : Maganin Sanyin Mara (Infection)

 Wannan ma wata hanya ce ta musamman da zata kara sauwakewa al umma akan matsalar Sanyi mara.

Kamar masu fama da

1. Kaikayin gaba
2. Zafin fitsari
3. Ciwon mara
4. Fitar farin ruwa
5. Fitar kuraje
6. Kankantar gaba.
7. Daukewar shaawa.

Dadai sauran matsaloli da sanyin ke haddasawa su insha Allah indai suka juri yin wannan hadi Allah zai basu waraka,kuma zasu sami sauki.

Amma wani jan hankali guda.

Mutane da yawa suna da gaggawa wajen neman magani,babu yadda zaai kana dauke da ciwo tsawon wasu shekaru ya riga yayi maka katutu(chronic)sannan kace zaka sha maga cikin kankanin lokaci ka samu sauki.

Bawai hakan baya faruwa bane, amma dai a rika bi a hankali da kuma bin ka’ida domin samun dacewa.

ABINDA ZAA NENA.

1. Garin Kusdul hindi
2. Garin habbatussauda
3. Lemon tsami
4. Lemon zaki.

YADDA ZAA HADA.

Da farko zaka samu garin habbatussauda kamar chokali 10 cikakke garin kusdul chokali 20 cikakke shima, sai ka hade su waje daya ka chakuda.
  Zaa rika diban hadin kullum chokali 1 da lemon tsami guda 2 lemon zaki guda 2 duk a hada a tafasa da ruwa cikin kwanan sha  bayan an tafasa shi sai a sauke a tace shi a rika sha sau 4 a rana kofi dai dai.
 Idan kana da iyali tare zaku sha kullum haka har wata 1.

Insha Allah zaa samu sauki da waraka daga Allah.

Mata N13,500

Maza N11500

Me Bukatar wannan Magani se aimana magana a WhatsApp ko akira 08135404044, 08020738307

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button