Uncategorized

[MP3] Hatsarin Shi’ah ga Dukkan Musulmi – Sheikh Musa Yusuf Asadus Sunnah

Assalamu Alaikum warahamatullah ,barka da Yau da Fatan Kow yana cikin koshin Lafiya. Allah ya bamu Albarka da ke cikin wannan rana mai Albarka.

A Yau munzo muku da muhaddara mai Taken:Hatsarin Shi’ah Ga Dukkan Musulmi,kamar dae Yada kowa Ya sani ni Shi’ah kungiyace ta addini Wadanda sunka karka addinin su zuwa wani fage ,wanda suke mumunan fatan akan shidan Manzon S.A.W,Wanda yana daga cikin dukkan musilmin da baison sahaban Manzon Allah s.a.w ,to ya tashi a tutar babu.wanda idan har kaji dan shi’a yana cewa duk sun yadda da sahabban manzon Allah s.a.w,to karya ne idan shi dan shi’ah kwarai ne.

Idan Yace maka hakan sai kace kayar da ,Abu-bakar alsaddiq’ka yarda da umar ,ka Yarda da usman da Aliyu ,ka yarda da mu’awuyya wadannan duk ba sahabbai bane ,to idan shi’ancin Y ratsa shi zaiyi turus yasan abinda zai gayamaka ko ya zaci da gaske ne ana gayamasa a wajen taro.To ba dukan sahabbai suka Yarda da su ba in banda ‘yan tsiraru,wato suna nufin aikin Manzon Allah ya tashi  a tutar babu,subhanilliha.

‘Ya ku yan uwana musulmi ku tuna an tambayi Manzon Allah S.A.W  ankace a duniya wa kafi so sai yace “Aisha” anka ce a’a a cikin Maza  sai yace “Babanta”,ma’ana abu-bakr alsaddiq amma ma duba wai yan shi’a wadannan mutane yake suka ,yana fadin magaganun banza a’uzubillahi.

‘Yaku Yan shi’ah ku tuba zuwa ga Allah domin Allah gafurun raheemun ne.

Domin sauraren wannan muhaddara sai ka saukar da ita sai ka latsa nan,zata baka zabi biyu ,Cancel da Save ,sai kayi click akan save.

    DOWNLOAD MP3 HERE

A Yi sauraro Lafiya domin gudumurwa zaka iya share zuwa ga yan uwa musulmi ko kuma ka ajiye mana comments dinka ta akwatin comments 

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button