Uncategorized

Kiwon Lafiya : MAGANIN HEPATITIS A, B & C (Ciwon Hanta) Da Alamun Ciwon Hanta

  ALAMUN CIWON HANTA

Akwai matsanancin ciwon kai da ciwon malariya da typhoid akai-akai.

・ Haka zakaji ciwon jiki da rashin karfin jiki, ciwon ciki mai tsanani.

・  Yawan haraswa dakuma tashin zuciya koda ruwa kasha.

・  Ido yakanyi yellow, da rashin dandano a baki, fitsari ya koma yellow, ko matsananci zazzabi da jin sanyi ,bayan gidan mutum yakan koma kalan kasa.

MAGANINTA

1. A samu garin habba cokali 10
2. Garin Sidir cokali 5
3. Garin tin cokali 5
4. Garin bawon kankana cokali 10
5. Garin Citta cokali 1
6. Garin tafarnuwa cokali 1
7. Garin Hidal cokali 5
8. Garin zogale cokali 3
9. Garin Yansun da raihan da kusdul hindi cokali 6

Sai a hadasu waje daya a samu Zuma lita biyu mai kyau sai a zuba ciki a juya a hadu sosai sai a dinga shan cokali uku sau uku a rana.

Me Bukatar Hadadde aimana magana a 08135404044, 08020738307. Kota WhatsApp.

N16000.

Zamu iya aikoma har Jiharka ta hannun direbobi,  zaa turamana kudin ta Bankin mu na Eco.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button