Kannywood
Jaruman Kannywood Da sunka Yiwa Sani Moda Goma Ta Arziki Da Yake Jinya
Advertisment
Jarumin shirya fina finai masana’antar kannywood wanda allah ya jarabce shi da ciwo wanda har yayi Sanadiyar rasa kafa sa daya.
Sun ziyarci shi a asibiti goma sunyi masa goma ta arziki amma dai cikakken bayyani ya fito daga bakin jarumin a wannan bidiyon da jaruman.
Allah ya bashi lafiya Amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com