Hausa Musics

MUSIC: Saniyo M Inuwa – Farin ciki Da Bakin Ciki

Advertisment

Wakar farin ciki da bakin ciki akwai kalamai masu ban mamaki wanda kasan cewa akwai tunana tunatarwa a cikin wannan kalmomin.
Farin ciki abu ne da mutane ke so har ayi murna da faruwa abun.
Amman Rana ta bakin ciki ba’a son ta,amma dai shi wannan mawaki sai mu saurari wakarsa domin jin yadda yayi tashi bajinta.
  

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button