Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakokin Shamsu Etc Guda (6)
Assalamu alaikum warahamatullah a yau ma mun sake zo muku da sababbin wakokin matashin mawakin nan Shamsudeen fasihin mawaki wanda dai sannnane a wannan shafin naku mun saba kawo muku dadadan wakokinsa yau ma ga su nan kamar haka:-
1 Shamsu etc – Gimbiya
2 Shamsu etc – Sallah music
3 Shamsu etc – Salimat
4. Shamsu etc – Aure mix
5. Shamsu etc – So kamar fitila
6 Shamsu etc – Lokaci
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com