Labarai

Zaben Jihar Kano Babu Wani Inconclusive Karyace Kawai Cewar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara

Advertisment

Shehin Malamin Yayi Kira Ga Shugabanni Kamar Haka Inda Yace…Ina Kira ga Baba Buhari Kayiwa Allah Ka Dubi Kanawan Dabo Kasa Baki A Wanan Lamari dake neman Har gitsa kano kaja Ganduje Ajikinka ka Bashi Wata Kujerar ya Hakura da Wannan Dan Samun Zaman lafiyar Al’ummarmu….

Ina Kira ga Mai Girma Gwamanan Kano Kayiwa Allah Ka Rungumi kaddara Sai Allah Ubangiji Yayima Sakayya da Abinda yafi kujerar Gwamna…

Ina Kira ga Sanata Rabi’u Kwankwaso Kuyiwa Allah karku binciki Abunda Wannan Gwamanati tayi Kodan Samun Kwanciyar Hankali Al’ummarmu…

Manyan Kano kuyiwa Allah Ku Zauna da Mutanan ayi yarjejeniya dasu Wanda Yaci Zaben Nan A Bashi Amma ayita da Wajewa Kar ya binciki Abunda ya Wuce Mutane aiki kawai suke so ba fitina ba Amma Wani Inconclusive duk karyace:–dr Abduljabbar Kabara.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button