Kannywood
Yadda Jaruman Kannywood suka gwangwaje a bikin Producer kaulahabina (bidiyo)
Producer kaulahabina Shima ya shiga ciki shima da amarya wanda manya manyan jarumai da mawaka sun halarci wajen bukinsa.
Wanda sunka chashe sosai wanda zaku gani a cikin wannan faifan bidiyo da munka kawo muku.