Kannywood

An fara soma shagalin bikin Mai Shadda da Amaryasa Hassana Muh’d

Anfara Gudanar Da Shagalin Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad. Bikin Nasu Dai Zaizo Ne Ranar Lahadi 13, Ga Watan Biyu Shekara Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.
Manyan Jarumai Da Kanana Na Cikin Masana’antar KannyWood Ne Dai Su Halarci Wannan Shagali, Inda Akayi Wasannin Kwallo Da Hotuna Da Kuma Shasu Shagulgulan.
Za.ayi Daurin Auren Nasu Ne A Masallacin Murtala, Cikin Garin Kano Da Misalin Karfe 11 Na Safe, Allah Ya Nuna Mana Lfy Ya Kuma Sa Ayi Shagulgulan Bikin Lafiya.
Kalla Kuga Yadda Aka Fara Gudanar Da Shagalin Bikin

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button