Kannywood
Sarki Mai Kannywood Ya Fadi Yadda Ya Hadu Da Matarsa Maimuna Wajen Shirin Fim
Advertisment
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki ya bayyana yanda ya hadu da matarshi, Maimuna a shekarar 2000. Alin yace ya hadu da matar tashine a lokacin da suke daukar fim din Wasila.
Ya bayyana cewa suna cikin daukar fim dinne sai ya ganta ta gitta, yana ganinta ya gayawa abokin aikinshi, Ishaq Sidi Ishaq da Hajara Usman cewa shi fa ya ga matar aure, kamar yanda ya bayyanawa Daily Trust a hirar da suka yi dashi.
Ali Da matarshi suna da ‘ya’ya biyu m
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com