Politics Musics
MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara – Kubani kidan Da Ɗa Binne PDp
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka wanda shahararren mawakin zamani na siyasa dauda kahutu rarara yayi Wanda a cikin wannan wakar nasan zata kayatar da ku.
Wanda nasan cewa duk masoyin baba buhari zaiyi murna jin wannan wakar ta rarara.
Gadan daga cikin baitoci
Kubani kidan da binne pdp
Baba buhari two times
Zabin talakawa Ikon Allah
Bazan baku zakin miyar ba.
Ayi sauraro lafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com








