Politics Musics
[MUSIC] Sabuwar wakar Alphazazeez “75 Birthday president Buhari ” New Song
Advertisment
Albishirin ku ma’abota ziyarar wannan shafi ga mawakin siyasa wato Alphazazeez Muhammad ya sake rerawa shugaba muhammadu buhari waka a lokacin da ya cika 75 year’s a duniya.
Shekara 75 a duniya ba tare da satar dukiyar al,ummar Nigeria ba….
Shekara 75 kana aikin tabbatuwar Kasarmu Akan hanya kyakkyawa….
Shekara 75 Masu albarka, a gareka damu mutanen Nigeria….
Fatanmu Adduarmu Allah ya kara maka lafiyar da zaka cigaba da aikin samar da kyakkyawan tsari ga rayuwar masu tasowa a Nigeria…
Happy Birthday Farin Dattijo….
Domin saukar da wannan wakar latsa nan
Download Audio Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com