Kannywood

Wallahi Ko Ni zan Kada Atiku Zabe Ballantana Buhari -Inji General BMB

Advertisment

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB ya bayyana cewa, idan Atiku ya ajiye kudinshi a gefe, babu sayan masu zabe, babu magudi, babu sayen kuri’u, idan suka tsaya takara dashi sai ya maka shi da kasa ko da kuwa a Adamawane.

Ya kara da ceewa ballantana ace da Buhari zai yi takara to ai ya fadi zabe ya gama.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button