Hausa Musics
MUSIC : Najeeb Noble – Zeenat (official Audio)
Advertisment
Assalamu alaikum a yau na sake zo muku da wata waka mai dadi wanda wani fasihin mawaki ya rera mai suna Najeeb noble sunan wakar sa “Zeenat”.
Wanda wannan matashin yaro ne amma a wakarsa akwai kafiya da baituci masu dadi a tattare da wakarsa.
Sai ku saukar a wayoyinku kuma a turawa yan uwa,kada ka bari a baka labari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)

