Kannywood
Kalli Hotunan Manyan Manyan Jarumai Da Sunka Halarci Nadin Sarkin mawaka sarkin kano Nazir M Ahmed
Advertisment
Wannan wasu hotunan manya maanyan jaruman da sunka halarci nadin nazir m ahmed a matsayin sarkin mawakan sarkin kano da anka gudanar a jiya alhamis.Allah ya taya riko a cikin awannan hotunan ga kadan daga cikin fuskokin.
Ali nuhu
Aminu saira
Sadiq sani sadiq
Advertisment
Abdul amart mai kwashewa
Falalu dorayi
Nafiu gwanja.
Da dai sauransu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com