Labarai
An sako tagwayen da akai garkuwa da su a Zamfara
Advertisment
Masu garkuwa da mutane sun sako ‘yan matan nan guda biyu Hassana da Hussaina da sukai garkuwa da su kuma suka nemi Sai an biyasu kudin fansa kamin su sake su.
zamu kawo muku karin bayani anjima.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com