Labarai

Gwamna Abdulaziz Yari Abubakar na Jihar Zamfara ya kammala shire-shiren barin jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP mai alamar lema

Advertisment

Wannan ya biyo bayan takaddamar da ta dabaibaye jam’iyyar APC na fitar da ‘yan takara tun daga Gwamna, Sanatoci, ‘yan majalisun tarayya da kuma na jiha.

Wani na hannun damar shi da ya bukaci a boye sunan shi yace Gwamnan yana kokawa  da rashin adalci da yace uwar jam’iyya ta kasa bata mashi.

Idan baku manta ba gwamnan ya sha yin barazana  ga jami’an zabe da uwar jam’iyyar ta turo wajen gudanar da zaben tare da shi kan shi shugaban jam’iyyar na kasa wato Kwamared Adams Oshomole.

Sources:- Makiya

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button