Hausa Musics
MUSIC : Wakar Bukin Auren Ado Gwanja Daga Saniyo M Inuwa
Advertisment
Wannan itace fasihin Mawaki kuma matashi Saniyo M inuwa ya sadaukar da wannan waka ga ado da amaryasa wato ado gwanja da maimuna kabir wanda itace amarya limamin aure Allah ya basu zama lafiya.
A madadin hausaloaded.com da maziyartan wannan shafi na fatan akhairi ga wannan ma’aurata.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



