Hausa Musics
MUSIC : Ali Jita – Habiba
Advertisment
Shahararren mawaki Ali Isah wanda anka fi sani da Ali jita wanda mutum ne wanda ya dade tauraronsa ke haskakawa a wajen wakokin hausa.
Ali jita ya zamo mutum na farko a mawakan masana’antar kannywood da ke yiwa sunanyen mata wakoki a yau kam wakar tazo ne akan ‘Habiba’.
Wakar Salma Ali jita waka ce ta soyayya da jinjina ga duk mai suna salma da mai mata ko budurwa salma.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment