Kannywood

Zafaffan Hotunan Ranar Kamu Bikin Limamin Mata Ado Gwanja

Wadannan wasu ne daga cikin hotunan ranar kamu(kamu day) na bikin jarumi kuma fitaccen mawaki Adamu isah gwanja wanda ya gudana jiya a birnin Kano.
Shagalin ya samu halartar mutane da dama daga bangarori daban-daban; kama daga bangaren jaruman fina-finan Hausa, fitattun mawaka zuwa ga sauran mutanen gari wadanda suka kunshi masoya da abokan fasihin mawakin. ango da amarya.

Amarya Maimuna Kabir

Ruqayya dawayya a wajen kamu day na gwanja.

Horo dan mama.

Prince A Zango a wajen kamun bikin gwanja.

Maryam Yahaya a wajen Kamu.

Mc Sharukan
Za’a daura wannan aure na jarumi Ado Isa Gwanja da amaryarsa Maimunatu Kabiru Auta fagge an Dandali dake Fagge cikin birnin Kano idan Allah ya kaimu ranar Asabat 13th october 2018 wanda yayi daidai da 03rd Safar 1440H da misalin karfe sha daya na safe 11:00am..

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button